Shugaba Trump Ya Dakatar Da Kafar YAda Labarai Ta VOA
Shugaban Amurka Donald Trump ya ba da umarnin dakatar da ayyukan wasu hukumomin ƙasar guda shida da rushe wasu baki ɗaya, ciki har da kafar yaɗa labarai ta Voice of America wato VOA.