YAN BIINDIGA

Tinubu Zai Samarwa Da Sojoji Kayan Aiki Don Murkushe Yan Bindiga

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya alƙawarta samar wa sojojin ƙasar kayan aiki domin fatattakar ayyukan ƴanbindiga a arewacin ƙasar. Yayin da yake jawabi ga sojojin ƙasar ranar Juma’a a wata ziyara da ya kai jihar Katsina – ɗaya daga cikin jihohin da ke fama da ayyukan ƴan fashin daji, shugaban ƙasar ya ce matsalar ƴanta’adda […]

Read more