Yansanda

Yan Sanda Sun Cafke Kasurgumin Dan Fashi Da Makami A Kano

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta cafke wani da ake zargi da kasancewa kasurgumin ɗan fashi da makami mai suna Mu’azu Barga.An yi nasarar ne a wani gagarumin samame da suka kai a sassan birnin Kano domin daƙile ayyukan ‘yan daba da masu tayar da hankulan jama’a. A Watan Satumba Zamu Amince Da Kafa Kasar […]

Read more

An Kama Ɗan Aljeriya Yana Safarar Makamai A Zamfara

Jami’an ‘yan sandan Najeriya a jihar Zamfara sun kama wani ɗan ƙasar Aljariya bisa zargin safarar manyan makamai.  Bincike ya nuna wanda ake zargin ya jima yana safarar makamai a Jihohin Arewacin Najeriya. Kwamishinan ’Yan Sandan jihar Zamfara, Mohammed Dalijan ne ya bayyana kama mutumin a Gusau, a ranar Talata. Ya ce ’yan sanda sun […]

Read more

Ba Masu Zanga-Zanga Muka Kama Ba- Babban Sufeton Yan sanda

Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya Kayode Egbetokun ya ce jami’ansa ba masu zanga-zangar tsadar rayuwa suka kama ba a lokacin da aka gudanar da ita a watan Agusta.  Kayode Egbetokun ya ce, masu ƙoƙarin lalata dukiyoyin al’umma da na gwamnati sika kama ba masu zanga zanga-zanga ba. Babban Sufeton ya bayyana hakan ne yayin da […]

Read more