Akwai Buƙatar Bai Wa Nakkasassu Dama Su Shiga Zaɓe
Wata ƙungiya mai zaman kanta ta ƙasa da ƙasa, TAF Africa, ta shirya wani taron wayar da kan nakkasassu a jihar Kogi kan yadda za su iya taka cikakkiyar rawa a zaɓen gwamnan jihar da za a yi ranar 11 ga watan Nuwamba mai zuwa