Zama A APC Babban Hatsari Ne-Zainab Buba Galadima
Zainab, diyar shahararren ɗan siyasar nan Buba Galadima ta ce duk da cewa ita ‘yar jam’iyyar APC ce, amma abu mafi hatsari da mutum zai yi a Najeriya shine zama ɗan APC, saboda a halin da ake ciki yanzu.