An Buƙaci Matasa Su Ƙauracewa Zanga-zanga A Kano
Kwamitin zaman lafiya na jihar Kano ya yi kira da kada a shiga zanga-zangar tsadar rayuwa irin wadda aka shiga a baya kamar yadda ake raɗe-raɗi.