Mubarak Ibrahim Mandawari

Na Isar Da Koken Ku, Ku Hakura Da Zanga-zanga-Tajudden Abbas

Shugaban Majalisar wakilan Najeriya, Tajuddeen Abbas ya yi kira ga al’ummar ƙasar dasu kwantar da hankulansu tare da tsayar da zanga-zangar da suke yi,inda ya bayyana cewa masu ruwa da tsaki na tattaunawa kan shawo kan matsalolin ƙasar. Shugaban Majalisar wakilan ya yi wannan kira ne kwana ɗaya bayan matasan ƙasar sun shiga zanga-zangar nuna […]

Read more

‘Yan Najeriya Nada ‘Yancin Yin Zanga-Zanga-Bugaje

Tsohon ɗan majalisar tarayya kuma jigo a siyasar Arewa,  Dokta  Usman Bugaje ya bayyana cewa ‘yan Najeriya su fito suyi zanga zanga, domin nuna bacin ransu ga halin matsi da suke ciki. Bugaje ya nuna takaicin sa kan yadda gwamnatin ke wadaka da kuɗi wajen gina gidaje da kuma siya wa shugaban ƙasa jirgin sama, […]

Read more