Mubarak Ibrahim Mandawari

Kamfanin Tianneng ya ƙaddamar da sabbin babura masu kafa biyu da masu kafa uku, waɗanda ke amfani da wutar lantarki, a wani biki da ya gudana a nan Kano.

Kamfanin Tianneng ya ƙaddamar da sabbin babura masu kafa biyu da masu kafa uku, waɗanda ke amfani da wutar lantarki, a wani biki da ya gudana a nan Kano. Taron ƙaddamar ya samu halartar manyan ’yan kasuwa da masu ruwa da tsaki a harkokin kasuwanci a jihar Kano, ciki har da Alhaji Sabiu Bako da […]

Read more

“Maslahar Al’umma Gwamnati Ta Duba Kafin Rufe Makarantu Gabanin Azumi.” -Kwamishinan Harkokin Addinai

Kwamishinan harkokin addinai na jihar Kano Honorable Ahmad Tijjani Sani Lawal ya yi martani kan cece-kucen da ake yi game da rufe makarantu da wasu gwamanatocin Jihohi sukayi gabanin fara azumin watan ramadan. Kwamishinan ya bayyana cewa an ɗauki matakin ne saboda maslahar al’umma, inda ya ƙara da cewa hakan zai bawa Mutane damar yin […]

Read more

Makahon Dake Sana’ar POS

Isyaku Mahmud, makaho ne dan shekara 28 da ke sana’ar sayar da data a yankin Kudancin Kaduna. Ya shaida wakilin Jaridar Aminiya cewa har sana’ar hada-hadar kudi ta POS yana yi a baya, amma yanzu ba shi da jari. Anga yadda makahon yake sarrafa manhajojin WhatsApp da Fesbuk kuma yake sayar da data kai tsaye […]

Read more

Sarkin Yaƙin Masarautar Zazzau Ya Rasu Ana Tsaka Da Taro

Masarautar Zazzau ta sanar da rasuwar ɗaya daga cikin manyan fadawan Sarkin Zazzau, kuma Sarkin Yaƙin Zazzau, Alhaji Rilwanu Yahaya Pate, da safiyar ranar Alhamis yayin da ake tsaka da taro a Babban Asibitin Gambo Sawaba da ke Kofar Gayan, Zariya. Marigayin yana cikin tawagar Sarkin Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli, lokacin da mutuwa ta […]

Read more

Za Mu Yi Yaki Da Shara A Jihar Kano –  Dokta Dahiru

Kwamishinan muhalli da kula da sauyin yanayin na Jihar Kano Dokta Dahiru Muhammad Hashim ya bayyana cewa hukumarsa za ta tabbatar an daina zubar da shara barkatai a fadin jihar  Kwamishinan ya baynnan hakan ne haka a yayin gangamin kwashe shara da aka fara ajiya Litinin 13 ga Janairu, 2025. Kwamishinan ya bayyana cewa Har […]

Read more

Sanatan Kaduna Ya Tsallake Rijiya Da Baya

Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Lawal Usman Adamu, ya tsallake rijiya da baya a wani hari da ’yan ina-da-kisa suka kai masa. Sanatan, wanda aka fi sani da Mista La, ya sanar da haka ne a cikin dare, jim kaɗan bayan faruwar lamarin. Daga da ƙarfe 10 na daren ranar Laraba ne Mista La ya wallafa […]

Read more