Aƙalla Mutane 5 Sun Kamu da Cutar Kwarona – Hukumar NCDC
Hukumar yaki da cutuka masu yaduwa ta NCDC ta sanar da samun akalla mutane 5 da suka harbu da cutar corona a sassan kasar nan daga ranar 25 ga watan Fabarairu zuwa 31 ga watan Maris din da ya gabata.