Hukumar “Immigration” Ta Yi Bikin Ƙarawa Jami’anta 450 Mukami a Kano
Hukumar shigi da fici ta Najeriya reshen jihar Kano ta yi bikin karawa jami’anta 450 girma a jiya Alhamis 10 ga Satumbar, 2024.
Hukumar shigi da fici ta Najeriya reshen jihar Kano ta yi bikin karawa jami’anta 450 girma a jiya Alhamis 10 ga Satumbar, 2024.
Ayatullah Khamenei Jagoran Musulunci na ƙasar Iran, ya karrama kwamandan dakarun kare juyin juya hali da ya jagoranci harin makami mai linzami da ƙasar ta kai wa Isra’ila a ranar Talatar makon jiya.
Wasu ‘yan ta’adda masu satar mutane sun kai mummunan hari garin Kanya da ke ƙaramar hukumar Danko-Wassagu ta Jihar Kebbi a Arewa Maso Yammacin Najeriya, inda rahotanni suka tabbatar da cewa sun yi awon gaba da uban ƙasa na yankin da kuma aƙalla wasu mutane tara.
Ƙungiyar tsoffin ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Bauchi ta bayyana cewa mambobinta guda 500 sun mutu ba a biya su hakkinsu na kammala aiki ba.
A ranar 25 ga watan Nuwamba na shekarar 2024 ake sa ran za a fara gudanar da bikin Kasuwar Fina-Finai ta Kano (KILAF) karo na 7, inda ake sa ran kasashe sama da 66 halarta. Ana sa ran Farfesa Emmanuel Emasealu ne zai jagoranci taron na bana. Kawo yanzu kwamitin tsare-tsaren bikin sun fitar da […]
Gwamnatin Jihar Borno ta ce za ta taikaita bikin zagayowar Ranar Samun ’Yancin Kai Najeriya na bana zuwa addu’o’i.
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid na ci gaba da cin karen ta babu babbaka a duniyar kwallon kafa a nahiyar Turai.
Kwamitin zaman lafiya na jihar Kano ya yi kira da kada a shiga zanga-zangar tsadar rayuwa irin wadda aka shiga a baya kamar yadda ake raɗe-raɗi.
Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya naɗa shugabannin sabuwar Hukumar Raya yankin Arewa-maso-yammacin Najeriya. Bola Ahmad Tinubu ya miƙa wa Majalisar Dattawa sunayen shugabannin sabuwar Hukumar Raya Yankin Arewa-maso-yamma domin samun sahalewarsu. Wannan na zuwa ne bayan sanya hannu kan dokar da ta kafa hukumar da shugaban ƙasa ya yi a ranar 24 ga watan […]
Asusun Tallafa Wa Ƙananan Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya (UNICEF) ya ce bai wa yara abinci mai gina jiki cikin kwanakin dubu 1000 na farko bayan haihuwarsu na taimakawa matuƙa wajen bunƙasar ƙwaƙwalwa da haɓakar giraman jikinsu. Jami’ar kula da ingantaccen abinci kuma wakiliyar UNICEF a Kano, Abigail Nyam, ce ta bayyana hakan a ranar […]