Muhimman Abubuwa 10 Da Gwamntin Kano Tafi Ba Wa Fifiko: Kwamishinan Lafiya.
Kwamishinan lafiya ta jihar kano Dr Abubakar Labaran Yusuf, ya yi bayani akan manyan shirye-shirye da sauye-sauyen da gwamnati ke aiwatarwa don sauya fasalin tsarin kiwon lafiya a jihar Kano, ya bayyana hakan ne a yayin tattaunawarsa da manema labarai. Tattaunawar ta mayar da hankali kan kalubalen kiwon lafiyar da ake fuskanta a halin yanzu, […]