CBN Ta Amince da Cigaba da Amfani da Tsofaffin Takardun Kuɗi
————————————–
Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya amince bai wa bankunan kasuwanci umarnin su fitar da tsoffin takardun kudade kuma su
Ƙasar Birtaniya da taƙwararta ta Faransa sun yi wata ganawa domin tattauna game da matsalar baƙin haure a iyakokin ƙasarsu tare da duba abin da suke kashewa a iyakokin ƙasar tasu.