Yahaya Bello Ya Amsa Gayyatar EFCC
Rahotanni sun bayyana cewa tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya amsa gayyatar da hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya EFCC tayi masa. A cewar mai Magana da yawun tsohon gwamnan, wanda ya bayyana haka cikin wata sanarwa da ya fitar a yau Laraba, “tsohon gwamnan ya yanke hukuncin ne bayan shawara […]