Gwamna Bala Mohammed ya canja sheka daga jam’iyar PDP zuwa jam’iyyar APM
Gwamna Bala Mohammed na Jihar Bauchi ya canja sheka daga jam’iyar PDP zuwa jam’iyyar APM
Gwamna Bala Mohammed na Jihar Bauchi ya canja sheka daga jam’iyar PDP zuwa jam’iyyar APM
Tsohon shugaban Hukumar shigi da fici ta Najeriya Muhammad Baban Dede OFR, OCM, ya yi kira ga ma’aurata su dunga haƙuri da junansu a yanayin zamantakewa tare domin rage mutuwar aure da ake yawan samu a wannan lokaci.Muhammad Baban Dede, ya yi wannan kiran ne, Jim kadan bayan kammala ɗaurin auren, Ibrahim Abdullahi Faskari da […]
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya nanata ƙudurinsa na janye ƴansanda daga gadin manyan mutane a ƙasar, inda ya ce janyewar ta zama tilas. Ya ce babu gudu babu ja da baya a matakin da ya ɗauka, sannan ya yi kira ga dukkan ministocin ƙasar su yi abin da ya dace ba tare da ɓata […]
Asusun Kula da Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya (UNICEF) ya nuna damuwa kan halin da yara ke ciki a jihar Kano, yana mai kira ga gwamnatin jihar da ta ƙara zuba jari a fannin lafiya, ilimi, da abinci mai gina jiki ta hanyar kasafin kuɗi da ya danganci makomar yara. Farah ya ce jihar Kano […]
Hukumar kwastam ta Najeriya reshen Kano da jigawa, ta kama fatar dabbar Fangoli, wata dabba mai kama da Kada wadda in ta razana take dunƙulewa tamkar ƙwallo domin kare kai, mai nauyin kilogiram 420. Sun yi kammen ne a wani samame na haɗin gwiwa da jami’an leƙen asiri suka gudanar a wata unguwa da ke […]
Daga: Zubaida Abubakar Ahmad A wani sabon yunƙuri na rage shakkun kan yiwa yara allurar rigakafi , masu ruwa da tsaki a jihar Kano sun ƙaddamar da wani gangami na jan hankali a ƙarƙashin shirin bayar da rigakafin da ake yiwa yara ta Najeriya (VaxSocial), tare da tallafin Save the Children. An kaddamar da […]
An gudanar da bikin yaye jami’an hukumar shige da fice ta ƙasa jihar Kano. Wannan bikin ya samu halartar manyan baki daga ciki da wajen jihar Kano.
Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya samu halartar jana’izar Alhaji Sani Abdussalam Gwarzo, yaya a wurin mataimakin gwamnan jihar, Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo.