Kano Ta Zama Cibiyar Binciken Cututtuka A Arewancin Najeriya:Farfesa Hamisu Salihu
Darakta Janar na Cibiyar Bincike Mai Zaman Kanta a Kano (KIRCT), Farfesa Hamisu Salihu, ya bayyana cewa sabbin fasahohin zamani da aka samar a bangaren lafiya sun sanya Jihar Kano ta fara taka rawa a matsayin cibiyar da za ta rika bayar da kulawa da magani na zamani a Najeriya. Farfesa Salihu ya bayyana hakan […]