Lafiya

EU ta ware €1.5m don yaƙar Kwalara a Najeriya

Tarayyar Turai (EU) ta ware Yuro miliyan 2.3m a matsayin tallafin gaggawa ga Najeriya, Kamaru, Chadi da Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya domin taimaka musu wajen daƙile cutar zazzaɓin cizon sauro, kwalara. Daga cikin kudin, Najeriya za ta samu Yuro miliyan 1.5, wanda za a yi amfani da shi wajen ƙara yawan jami’an da ke aikin […]

Read more

Ana Fargabar Ɓullar Zazzaɓin Lassa A Gombe

An samu rahoton wasu mutane huɗu da ake zargin sun kamu da cutar zazzaɓin Lassa a Jihar Gombe, sa’o’i kaɗan kafin ƙaddamar da shirin ‘Ranar Ba Da Gudunmawar Jini’  wanda aka shirya gudanarwa a ranar Asabar. Majiyoyi daga Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Gombe sun bayyana cewa, daga cikin mutanen huɗun da ake zargin har da […]

Read more