Yara 250,000 Ne Ba A Musu Allurar Riga Kafi A Kano-UNICEF
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya ce kusan kananan yara dubu dari biyu da hamsin (250,000) a Kano ba su taba samun allurar riga-kafi na yau da kullum ba, lamarin da ya sa Kano ta kasance jiha mafi yawan wadan da ba a musu riga kafi a Najeriya. Shugabar ofishin […]