Jami’ar Bayero Ta Yaye Sababbin Likitoci
A wannan makon ne Jami’ar Bayero ta Kano ta yi bikin yaye daliban da suka kammala karatun koyon aikin likita su 316
A wannan makon ne Jami’ar Bayero ta Kano ta yi bikin yaye daliban da suka kammala karatun koyon aikin likita su 316
Hukumar Lafiya a Matakin Farko ta Jihar Gombe, ta bayyana cewa an samu qaruwar sabin masu yin tazarar haihuwa a jihar, da kimanin mutane 28,561 daga watan Janairu zuwa Maris ɗin 2023.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC, ta jaddada cewa, zabukan da za ta sake yi a jihohin Adamawa, Kebbi da sauran jihohi, za a gudanar da su a ranar 15 ga watan Afrilun
Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce ana cigaba da samun matsalar mutuwar mata masu juna biyu a lokacin haihuwa jihohin Arewa ta tsakiya.
Hukumar yaki da cutuka masu yaduwa ta NCDC ta sanar da samun akalla mutane 5 da suka harbu da cutar corona a sassan kasar nan daga ranar 25 ga watan Fabarairu zuwa 31 ga watan Maris din da ya gabata.
Wata Ma’aikaciyar Jinya Ta Ranta Bayan Duba Marasa Lafiya
Mutuwar Mata Masu Juna Biyu Na Cigaba da Ta’azzara a Najeriya
———————————-
Matsalar mace-macen mata da yara a lokacin rainon ciki ko haihuwa dai ta jima ta na ci wa ƙasashe masu tasowa tuwo a ƙwarya.
Rahoto: Illar Tsuga Gishiri a Cikin Abinci
————————————
Hukumar lafiya ta duniya (WHO) ta yi wani jan kunne game da yawan tsuga gishiri a cikin abinci