10% Na ‘Yan Firamare Din Kano Ne Iya Karatu Da Kyau-UNICEF
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya ce Kashi 9.6 cikin 100 na daliban makarantun firamare a jihar Kano ne kawai ke nuna kwarewar karatu, kuma kashi 11.2 cikin 100 ne ke da ilimin lissafi. Shugabar ofishin UNICEF na Kano, Rahama Rihood Mohammed farah, ce ya bayyana hakan a ranar Juma’a […]