Uncategorized

Tinubu ya yi tir da kisan mace da ƴaƴanta shida a Kano

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kakkausar suka kan kisan gilla da aka yi wa wata matar aure mai suna Fatima Abubakar, da ƴaƴanta shida a unguwar Chiranci da ke Jihar Kano. Cikin wata sanarwa da fadarsa ta fitar, Shugaba Tinubu ya bayyana lamarin a matsayin mummunan rashin imani da rashin tausayi, wanda ya […]

Read more

Jigawa Ta Dakatar da ‘Yan Kwangilar Ciyar da Ɗalibai Saboda Zargin Damfara da Rashin Ingancin Abinci

Daga Ali Rabiu Ali, Dutse Ma’aikatar Jin-ƙai da Ayyuka na Musamman ta Jihar Jigawa ta dakatar tare da sallamar wasu ‘yan kwangilar ciyar da ɗalibai a makarantun kwana, bisa zargin yin almundahana, ƙara adadin ɗalibai ba daidai ba, da kuma samar da abinci mara inganci. Matakin ya biyo bayan binciken bazata (sting operation) da ma’aikatar […]

Read more