• Home  
  • Hotuna: Yadda ɗaliban jihar Neja da aka ceto suka isa gidan gwamnati
- Babban Labari - Labarai

Hotuna: Yadda ɗaliban jihar Neja da aka ceto suka isa gidan gwamnati

Da yammacin ranar Litinin 12 ga watan Disamba ne ɗaliba makarantar St Mary’s da ke Papiri a jihar Neja suka isa gidan gwamnati bayan an sanar da samun nasarar ceto su. Sai dai har yanzu babu tabbacin ko an biya kuɗin fansa ko ba a biya ba. Daga cikin waɗanda suka tarbe sun haɗa da […]

Da yammacin ranar Litinin 12 ga watan Disamba ne ɗaliba makarantar St Mary’s da ke Papiri a jihar Neja suka isa gidan gwamnati bayan an sanar da samun nasarar ceto su.

Sai dai har yanzu babu tabbacin ko an biya kuɗin fansa ko ba a biya ba.

Daga cikin waɗanda suka tarbe sun haɗa da Gwamnan Neja, Umaru Bago da shugabannin ƙungiyar Kiristoci ta Najeriya da kuma shugabannin makarantar.

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000