An gurfanar da waɗanda ake zargi da sace ɗaliban Oyo
Gwamnatin Najeriya ta gurfanar da wasu mutum uku a gaban babbar kotun Ttarayya bisa zarginsu da hannu a sace ɗalibai da malamai daga wasu makarantu a ƙaramar hukumar Oriire ta jihar Oyo. Waɗanda ake zargin sun haɗa da Abdulrazak Umar, wanda aka fi sani da Abu Khalifa ko Abu Khalid, Yunusa Musa, wanda aka fi […]










