SABUWAR GWAMNATIN JIHAR KANO TA FARA RUSAU A UNGUWAR NASSARAWA GRA

Wannan al’amari ya faru ne da safiyar ranar Asabar 4 ga watan Yunin 2023, inda gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ba da umarnin rushe wani gini mai hawa uku da ke ɗauke da shaguna 90.

Ga kaɗan daga cikin abin da ya wakana a wannan wuri.

Post masu alaƙa

Gidauniyar Dangote ta Kaddamar da Raba Tallafi a Kano

TATTAUNAWA DA SHUGABAN HUKUMAR SHIGI DA FICI RESHEN KANO

YADDA ZIYARAR MATAIMAKIN SHUGABAN KASA KASHIM NA FARKO JIHAR KANO TA KASANCE