abinci

Gwamnati Ta Rage Harajin Shigo Da Abinci Da Magunguna Da Motoci

Gwamnatin Tarayya ta rage harajin shigo da kayan abinci da magunguna da motoci da wasu kayayyaki daga ƙasashen waje. Gwamnatin ta kuma soke biyan harajin shigo da wasu kayayyaki daga ƙasashen waje, bayan ta amince da aiwatar da sabbin manufofin kudi na shekarar 2026, wadanda suka kunshi sauye-sauyen haraji masu muhimmanci. A cikin wata takarda […]

Read more

Yadda Ayaba Ke Maganin Hawan Jini

Ayaba na daga cikin kayan marmari da mutane suke yawan amfani da ita sosai a duniya. Masana kiwon lafiya sun ce cin ayaba yana rage hawan jini da kuma bayar da kariya ga cututtukan daji da na asma. Akwai kimanin kasashe 107 da su ke noman ayaba kuma hakan ya sanya su cikin jerin kasashe […]

Read more