Hukumar NOA ta bayyana damuwarta kan masu boye kayan abinci a watan Ramadan.
Babban Daraktan Hukumar wayar da kan ƴan Najeriya wato National Orientation Agency (NOA), Mallam Lanre Issa-Onilu, ya gargaɗi ga ƴan kasuwa, a faɗin ƙasar nan da su guji ɓoye kayan masarufi ko ƙara farashi ta hanyar don cin kazamar riba a wannan wata na ramadana. Mallam Issa-Onilu ya nuna damuwa kan rahotannin cewa wasu ƴan […]