Rundunar ƴan sandan Kano ta ƙwato baburan Adaidaita sahu na sata guda 8 da kama waɗanda ake zargi.
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta samu nasarar kama mutane uku da ake zargi da satar baburan adaidaita sahu, tare da kwato guda 8 da aka sace daga jihar. Kakakin rundunar ƴan sandan jihar CSP, Abdullahi Haruna Kiyawa, ne ya bayyana ta cikin wata sanarwa da ya rabawa manema labarai. Sanarwar ta ce a ranar […]