Adamawa

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 6 a Adamawa

Dakarun rundunar Operation Haɗin Kai sun kashe wasu da ake zargin ’yan ta’addan Boko Haram da ISWAP shida yayin da daƙile harin da mayaƙan suka kai sansanin sojoji da ke Garaha, a Ƙaramar Hukumar Hong ta Jihar Adamawa. Harin ya faru ne da misalin ƙarfe 9:07 na daren Litinin, 12 ga Oktoba, 2026, lokacin da […]

Read more

Manyan Makarantu Sun Tsunduma Yajin Aiki A Adamawa

Gamayyar ƙungiyoyin manyan makarantu na gwamnatin Jihar Adamawa sun tsunduma yajin aikin sai baba ta gani a jiya Talata, 11 ga watan Maris. Ma’aikatan manyan makarantun da suka haɗa da masu karantarwa da waɗanda ba sa karantarwa sun shiga yajin aiki ne bayan wa’adin yajin aikin gargaɗi na kwanaki bakwai da ya ƙare a jiya […]

Read more