Dan Sarkin Daura ya fito takarar dan Majalisar Wakilai
Muhammad Daha, ɗa ga Mai Martaba Sarkin Daura, Alhaji Faruk Umar Faruk, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar kujerar Majalisar Tarayya mai wakiltar Baure/Zango a zaɓen 2027. Daha, wanda ke rike da sarautar Danburam na Daura, ya ce matakin ya biyo bayan kiraye-kiraye daga al’ummarsa da ke son ya wakilce su a Majalisar Tarayya. “Ina […]










