Tag: ADC

Babban Labari Labarai

Wasu Yan Majalissar Wakilai Shida Sun Koma APC

Yanmajalisar wakilan Najeriya shida daga jihohin Enugu da Filato sun koma jam’iyyar APC mai mulki daga jam’iyyun adawa. Matakin nasu ya sa jam’iyyar ta Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ta samu rinjayen kashi biyu cikin uku a majalisar mai mambobi 360. Biyar daga cikin ‘yanmajalisar na PDP ne daga jihar Enugua kudancin ƙasar, da kuma ɗaya […]

Babban Labari Labarai

Zaben Cike Gurbi: Jam’iyun Siyasa Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Zaman Lafiya A Kano

Rundunar yan sandan sandan jihar Kano, ta gudanar da taron tattaunawa da masu ruwa da tsaki na jam’iyun siyasa, gabanin zabukan cike gurbi, da za a gudanar a kananan hukumomin, Ghari/Tsanyawa da kuma Bagwai/ Shanono, a majalissar dokokin jihar. Kwamishinan yan sandan jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori , ne ya jagoranci zaman tattaunawar da […]

Babban Labari Labarai

Sanatan Abuja Ta Sauya Sheƙa Zuwa ADC

Sanata Ireti Kingibe, wacce ke wakiltar Babban Birnin Tarayya, ta fice daga jam’iyyar LP zuwa ADC. Da ta ke magana da ’yan jarida a Abuja, ta ce wannan matakin nata wani shiri ne na tunkarar babban zaɓen 2027. “Ni cikakkiyar mamba ce ta ADC yanzu,” inji ta. Da aka tambaye ta ko tana da ƙwarin […]

Babban Labari Labarai

An Naɗa David Mark A Matsayin Shugaban Jam’iyyar ADC

Ƙusoshin adawa a Najeriya sun bayyana tsohon shugaban Majalisar Dattijan ƙasar David Mark a matsayin shugaban jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), wadda suka amince da ita a matsayin jam’iyyar haɗaka. Ƴan adawar sun ɗauki wannan mataki ne a taron da suka gudanarwa a Abuja, babban birnin Najeriya. A jerin tattaunawar da suka gudanar na baya-bayan […]

Babban Labari Labarai

Tsohon Ministan Shari’ar Nijeriya Abubakar Malami Ya Koma Jam’iyar ADC

Tsohon ministan shari’a na Najeriya, Abubakar Malami ya sanar da ficewa daga jam’iyyar APC tare da komawa haɗakar ƙawancen jam’iyyu hamayya ta ADC. Cikin wata sanarwa da tsohon ministan ya fitar a shafinsa na sada zumunta, ya ce ya ɗauki matakin ne domin bayar da tasa gudunmowa wajen ceto Najeriya daga durƙushewa. Abubakar Malami ya […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000