Kotu ta soke takarar Atiku Abubakar na jam’iyyar ADC
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta rushe shugabancin ADC tsagin Sanata David Mark. Yayin yanke hukuncin alƙalin kotun Mai shari’a Peter Lifu ya kuma soke duk matakan da ɓangaren na David Mark ya ɗauka a madadin jam’iyyar. Waɗannan matakan sun haɗa da tsayar da tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, a matsayin ɗan […]