Najeriya ta yi martani kan kisan ɗan ƙasarta a Afrika ta Kudu
Gwamnatin Najeriya, ta hannun ofishin jakadancinta da ke Johannesburg, ta yi allawadai da kisan wani ɗan ƙasarta, Ibeh Chika Simon, wanda ya mutu a yayin wani samamen da ‘yansandan Afirka ta Kudu suka kai a Bellville da ke Cape Town a ranar 23 ga Yuli. Jakadancin ya ce mutuwar tasa ta faru ne a yanayi […]