Babban Labari
‘Yan Najeriya da aka kwaso daga Afirka ta Kudu sun ce rayuwarsu na cikin rashin tabbas tun bayan dawowarsu.
Wani dan Najeriya mai suna James ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na AFP rayuwarsu na cikin wani muwuyacin hali tun bayan dawowarsu kasar. Ya kara da cewa ya tafi Afirka ta Kudu shekaru 10 da suka gabata, to amma yanzu ya dawo gida babu aikin yi. A nata bangaren, Omotola Adeniyi, ta shaida wa […]
