AFRIKA

Ya kamata gwamnatin Najeriya ta rage farashin man fetur – Sheikh Qaribullah

Shugaban ɗarikar Ƙadiriyya na Afirka, Sheikh Qaribullah Sheikh Nasiru Kabara, ya buƙaci gwamnatin Najeriya ta duba yiwuwar rage farashin man fetur domin sauƙaƙa wa al’umma matsin rayuwar da suke fuskanta. Shehin Malamin ya bayyana hakan ne ta bakin wakilinsa, Sheikh Abdulgaffar Nasiru Kabara, wanda ya wakilce shi a taron Qadiriyya Media Connect da aka gudanar […]

Read more

An Buɗe Taron Sauyin Yanayi Na Afrika A Addis Ababa

An fara taron sauyin yanayi na Afirka na biyu a ranar Litinin a birnin Addis Ababa, inda ake sa ran shugabannin ƙasashe 45 da kusan wakilai 25,000 za su halarta. Wannan taro na tsawon kwana biyu, wanda Majalisar Dinkin Duniya da Tarayyar Afirka da gwamnatin Habasha ke goyon baya, na da nufin nuna hanyoyin magance […]

Read more