Babban Labari
Labarai
Rundunar Yan Sandan Kano Ta Sasanta Asibitin AKTH Da KEDCO
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta shiga tsakani don sasanta rikicin da ya ɓarke tsakanin Asibitin Koyarwa na Aminu Kano (AKTH) da Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki shiyyar Kano (KEDCO). Rikicin ya samo asali ne daga katse wutar lantarki da asibitin ya zargi KEDCO da yi, inda ya ce hakan ya kawo cikas ga aiyukan lafiya […]

