NDLEA Ta Kama Kwalaben Akuskura 8,000 Da Sinkin Tabar Wiwi 48 A Kano
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA), reshen Kano, ta kama kwalabe 8,000 na Akuskura da ake zargin na dauke da miyagun sinadarai, tare da sinkin tabar wiwi 48. A cikin sanarwar da Kakakin hukumar, ASN Sadiq Muhammad Maigatari ya fitar a ranar Talata, 2 ga Satumba, 2025, ya bayyana cewa […]