Babban Labari
Babbar alkalin Kano ta rantsar da sabbin alkalan kotunan shari’a su 30
Babbar Alkalin Jihar Kano, Dije Abdu-Aboki, ta rantsar da sabbin alkalan kotunan shari’a guda 30 da aka nada a jihar. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da kakakin ma’aikatar shari’a ta jihar Kano, Baba Jibo-Ibrahim, ya fitar a ranar Asabar a Kano. Ya ce bikin rantsarwar wani muhimmin mataki ne na karfafa tsarin gudanar […]

