Alkali

Tsohon Shugaban Alkalan Najeriya Ibrahim Tanko ya rasu

Allah Ya yi wa tsohon Shugaban Alkalai na Najeriya, Mai Shari’a Ibrahim Tanko Mohammed, rasuwa. Mai Shari’a Ibrahim Tanko Mohammed, ya rasu yana da shekara 71, kamar yadda Gwamnatin Jihar Bauchi ta tabbatar. Rahotanni sun ce marigayin ya rasu ne a wani asibiti da ke kasar Saudiyya a ranar Talata da safe. Kungiyar Dalibai Musulmi […]

Read more

An chanja wa Nnamdi Kanu Alkali

Babban alƙalin kotun ɗaukaka ƙara ta Najeriya, John Tsoha ya canja alƙalin da ke shari’ar jagoran ƙungiyar IPOB da ke fafutikar kafa ƙasar Biafra, Nnamdi Kanu, kamar yadda shafin intanet na tashar Channels ya ruwaito. Lauyan Kanu, Aloy Ejimakor ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar a yau Asabar. A baya dai mai shari’a […]

Read more