Kotu Ta Daure Almajiri Dan Shekaru 14 Saboda Batan Kayan Dan Kasuwa.
Daga Muazu Hardawa, Bauchi Wata kotun Shari’ar addinin musulinci dake zamanta a bayan fada karamar hukumar Ningi ta jihar Bauchi, ta yankewa wani almajirin mai suna ,Khalid Yahaya, dan shekara 14 hukuncin daurin shekara daya tare da biyan diyyar naira dubu dari hudu da arba’in da biyar (445), sakamakon samun da laifin sace […]