An dakatar Likitoci 3 saboda barin Almakashi a cikin mara lafiya a Kano
Hukumar kula da asibitoci ta jihar Kano ta ce ta tabbatar da zargin da aka yi na cewa ma’aikatan lafiya sun bar almakashi a cikin wata mata mai suna Aishatu Umar a lokacin tiyata, lamarin da ya yi sanadin rasuwarta daga bisani. Wata sanarwa da ta fitar na cewa Babban Sakataren Hukumar Dr. Mansur Mudi […]