Ƴan bindiga sun sace amarya da ƙawayenta a Sokoto
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai hari a ƙauyen Chacho da ke ƙaramar hukumar Wurno ta Jihar Sokoto, inda suka yi garkuwa da amarya da ƙawayenta da wasu mazauna yankin har mutum 18. Daga cikin waɗanda aka sace, mutane uku ne suka samu damar kuɓuta, lamarin da ya faru kwana ɗaya kafin […]