Sarkin Rano Ambasada Muhammad Isah Umar ya yaba da ƙoƙarin ƴan sandan Kano wajen daƙile laifuka.
Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya kammala rangadin makwanni uku da ya kai dukkan shiyoyin ƴan sanda 11 na jihar, inda ya ƙarƙare da ziyara Rano Area Command. Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori , ya yaba da ƙoƙarin dakarun wajen yaƙi da laifuffuka, tare da umartar su, […]