Kwamishina ya buƙaci mataimakin Gwamnan Kano ya yi murabus daga muƙaminsa
Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Ibrahim Abdullahi Waiya, ya ce zai fi dacewa mataimakin gwamnan jihar, Aminu Abdussalam Gwarzo, ya yi murabus daga muƙaminsa matuƙar ba zai goyi bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf ba. Waiya, ya bayyana hakan ne a wata hira da aka yi da shi a gidan rediyon […]