Ecowas Ta Yi Watsi Da Iƙirarin Trump Na Kisan Kiristoci A Najeriya
Ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Afirka ta Yamma, Ecowas ta yi watsi da abin da ta kira iƙirarin ƙarya mai cike da hatsari da shugaban Amurka ya yi cewa ƙungiyoyin masu tsattsauran ra’ayi na far wa kiristoci tare da kashe su a Najeriya. Matakin na zuwa ne bayan da Shugaba Trump na Amurka ya yi barazanar […]