APC KANO

2027: NDC ta zargi APC da gwamnatin Kano da shirin yin magudi ta tsarin tattara sakamakon zabe na INEC

Jam’iyyar NDC a Jihar Kano ta zargi jam’iyyar APC mai mulki da gwamnatin jihar da kulla makarkashiyar yin amfani da tsarin Coalition Support and Result Verification System (CSRVS) wajen magudin zaben 2027. Jam’iyyar ta yi zargin cewa gwamnatin jihar na shirin yin amfani da tsarin wajen shigar da kuri’un bogi a rumfunan zabe daban-daban domin […]

Read more