Babban Labari
Labarai
Zaben Cike Gurbi: Jam’iyun Siyasa Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Zaman Lafiya A Kano
Rundunar yan sandan sandan jihar Kano, ta gudanar da taron tattaunawa da masu ruwa da tsaki na jam’iyun siyasa, gabanin zabukan cike gurbi, da za a gudanar a kananan hukumomin, Ghari/Tsanyawa da kuma Bagwai/ Shanono, a majalissar dokokin jihar. Kwamishinan yan sandan jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori , ne ya jagoranci zaman tattaunawar da […]

