‘Yan Arewa A Jihohin Kudu Sun Koka kan Tsangwama da Wariya Saboda Matsalolin Tsaro
‘Yan Arewa mazauna jihohin Kudu maso Yammacin Najeriya sun koka kan abin da suka bayyana a matsayin yawaitar tsangwama da nuna musu wariya sakamakon matsalolin tsaro da yankin ke fuskanta. Shugaban Ƙungiyar Taimakon Ci gaban Arewa a Jihar Osun, Ahmad Salihu, ya ce fargabar hare-haren masu garkuwa da mutane ta sa ana zargin ƴan Arewa […]