ATIKU

Bai kamata ’yan Najeriya suke shan wahala haka ba — Atiku

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya soki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu kan tsadar rayuwa da ake fuskanta a Najeriya. A cikin wata sanarwa da Daraktan Sadarwa na kwamitin yaƙin neman zaɓensa, Phrank Shaibu, ya fitar, Atiku, ya ce gwamnati ta gaza kare ’yan Najeriya daga matsananciyar […]

Read more

ADC da Atiku sun ɗaukaka ƙara zuwa Kotun Koli

Jam’iyyar ADC a Najeriya da kuma ɗantakararta na shugaban ƙasa, Atiku Abubakar sun yanke shawarar ɗaukaka ƙara zuwa Kotun Ƙolin Najeriya kan hukuncin shugabancin jam’iyyar. A ranar Litinin ne kotun ɗaukaka ƙara da umarci hukumar zaɓen ƙasar INEC ta daina amincewa da tsagin David Mark a matsayin shugabannin jam’iyyar. Cikin wasu mabambantan sanarwa da ADC […]

Read more

Kwankwaso ya haɗe da Atiku da Obi don yaƙar Tinubu a 2027

A yau ake sa ran madugun tafiyar Kwankwasiyya kuma Jagoran Jam’iyyar NNPP na Ƙasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso zai koma Jami’yyar adawa ADC a hukumance. A ƙarshen mako Kwankwaso ya sanar da ficewarsa daga NNPP, a daidai lokacin da ’yan adawa ke shirye-shiryen da neman tsara lissafin siyasarsu domin ƙwace mulki daga Shugaba Bola Ahmed […]

Read more

ADC ce kawai za ta ceto Najeriya – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya ce jam’iyyar ADC ce kawai za ta iya ceto Najeriya daga halin da take ciki na matsalar tsaro da tattalin arziki. Yayin da yake jawabi a wurin taron ƙaddamar ofishin jam’iyyar a jihar Taraba a ranar Asabar, Atiku ya ce ya shiga jam’iyyun APC da PDP a baya […]

Read more