Har Yanzu Baffa Bichi Ba Ɗan Jam’iyya Bane – NNPP
Shugaban jam’iyya mai mulki a jihar Kano NNPP Hashim Sulaiman Dungurawa ya ce har yanzu basu dawo da tsohon sakataren gwamnatin jiha Dokta Abdullahi Baffa Bichi da Kwamishinan sufuri Muhammad Diggol jam’iyyar su ba.