Wasanni
Iñaki Williams ya yi ritaya daga buga wa Ghana ƙwallo
Ɗan wasan gaban Athletic Bilbao, Iñaki Williams, ya sanar da yin ritaya daga buga wa tawagar ƙasar Ghana, Black Stars, ƙwallo. Ɗan wasan haifaffen Bilbao ya koma wakiltar Ghana a shekarar 2022, bayan da ya taɓa buga wasa ɗaya a tawagar ƙasar Spain. Ya wakilci Ghana a gasar Kofin Duniya ta 2022 da kuma ta […]
