Boko Haram Ta Kashe Mayaƙan ISWAP 31 A Borno
Ƙungiyar Boko Haram ta kashe mayaƙan takwararta na ISWAP yayin wani fada da suka tafka ranar Juma’a a Ƙaramar Hukumar Kukawa da ke Jihar Borno.
Ƙungiyar Boko Haram ta kashe mayaƙan takwararta na ISWAP yayin wani fada da suka tafka ranar Juma’a a Ƙaramar Hukumar Kukawa da ke Jihar Borno.
‘Yan ta’addar ƙungiyar Boko Haram sun kai hari ƙauyen Shikarkir da ke Ƙaramar Hukumar Chibok, a Jihar Borno, inda suka ƙone wata coci da gidaje
Ƙungiyar Kare Haƙƙin Bil’adama ta Amnesty International ta ce aƙalla fararen hula dubu 10 ne suka rasa ransu a hannun jami’an sojojin Najeriya, tun bayan ɓarkewar yaƙin Boko Haram a shiyar Arewa maso Gabashin ƙasar. Amnesty International ta bayyana hakan ne yayin wani taron manema labarai da ta kira ranar Alhamis a Maiduguri, babban birnin […]
Jami’an hukumar tsaro ta Sibil Difens sun aika mayaƙan Boko Haram kimanin 50 barzahu yayin musayar wuta a Jihar Kaduna.
Gwamnatin jihar Borno ta dora alhakin harin kunar bakin wake da aka kai kan masu daurin aure a garin Gwoza kan mayakan Boko Haram. Kwamishinan tsaron cikin gida na jihar Borno, Usman Tar, ya shaida wa manema labarai cewa kungiyar masu tada kayar baya ta Boko Haram ce ta kai harin. Ya ce ‘yan ta’addar […]